Yadda Za Ka Iya Hasashen Pant Size Na Budurwarka

Pant size ba abu ne da za a iya ganewa daidai 100% ba tare da sanin ma’aunin jiki ko duba alamar girman kayan da take sawa.

Amma wasu mutane kan yi hasashe ta hanyar:

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa
  • Girman kugu (waist size)
  • Girman hips
  • Girman skirt ko wando da take sawa
  • Ma’aunin kayan da take saya (S, M, L, XL da sauransu)

Misali:

  • Small (S) – Ga masu ƙananan kugu da hips.
  • Medium (M) – Matsakaicin jiki.
  • Large (L) – Masu faɗin hips da kugu.
  • XL da sama – Ga masu manyan ma’auni.

Duk da haka, girman pant yana bambanta daga kamfani zuwa kamfani, don haka hanya mafi dacewa ita ce sanin ma’aunin jikinta ko kuma tambayarta kai tsaye idan akwai buƙatar siyan kyauta.

Duba Karin Bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *