Abubuwan Da Masoya Ke Yi A Boye Lokacin Bikin Sallah

Lokacin Sallah ba kawai cin abinci da sanya sabbin kaya bane.

Ga masu soyayya, lokaci ne da suke ƙara nuna kulawa da ƙauna ga junansu ta hanyoyi daban-daban cikin sirri da annashuwa.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

1. Tura Sakonnin Soyayya Da Dare

Da yawa daga cikin masoya suna ɗaukar lokaci suna tura saƙonni masu daɗi da kalaman soyayya musamman bayan an gama yawon Sallah.

2. Yin Video Call Na Musamman

Wasu masoya suna yin doguwar hira ta video call suna yabon kwalliya, dariya da nuna missing juna musamman idan suna nesa.

3. Ɗaukar Hotuna Tare

Lokacin Sallah lokaci ne da masoya ke son ɗaukar hotuna masu kyau tare domin ƙirƙirar memories masu daɗi.

4. Kyaututtuka A Boye

Wasu samari suna baiwa masoyiyarsu kyauta cikin sirri kamar turare, waya, kaya ko kuɗin Sallah domin ganin murmushi a fuskarta.

5. Fita Yawo Cikin Annashuwa

Yawon dare, zuwa restaurant ko ziyartar wurare masu kyau yana daga cikin abubuwan da ke ƙara daɗin soyayya a lokacin Sallah.

6. Yabon Juna Cikin Soyayya

Mata suna jin daɗi idan an yaba musu kwalliya da ƙamshi. Haka suma maza suna son a nuna musu kulawa da girmamawa.

7. Shirya Lokaci Na Musamman Tare

Wasu masoya suna ware lokaci na musamman domin hira, dariya da more lokacin tare ba tare da hayaniyar mutane ba.

8. Addu’a Da Fatan Alkhairi Ga Juna

Akwai masoya da suke yiwa juna addu’a domin soyayyarsu ta kasance cikin albarka da farin ciki.

Soyayya a lokacin Sallah tana ƙara daɗi idan akwai kulawa, fahimta da nuna ƙauna ta gaskiya tsakanin masoya.

Duba Karin Bayani Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *