Gaskiya Wannan Lamari Ya Tayar Da Hankali 😔⚠️
Wani Video Da Aka Danganta Da Jarumar TikTok Babiyana Ya Sake Jawo Cece-Kuce A Social Media 👇

A cikin kwanakin nan, wani video da ake dangantawa da wata shahararriyar ‘yar TikTok mai suna Babiyana ya sake yawo a social media, lamarin da ya jawo martani daga mutane da dama.

Mutane da yawa sun bayyana damuwa kan yadda ake yawan yada abubuwan sirri da kuma yadda wasu suka maida irin wadannan abubuwa hanyar neman kudi ko neman attention a internet.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Abin takaici shi ne, maimakon a tausaya ko a boye laifin juna, sai wasu su rika:

  • yada bidiyoyin
  • sayar da su
  • ko neman karin videos domin nishadi

⚠️ Muhimmin Abu Da Ya Kamata Mu Fahimta:

  • Yada bidiyon sirrin wani babban kuskure ne
  • Kallon da yada irin wadannan videos yana kara yada alfasha a al’umma
  • Social media na iya rusa rayuwar mutum cikin lokaci kadan

⚠️ Ga Matasa:

  • Kada ku yarda a dauki videos masu zaman kansu
  • Ku kula da abin da kuke posting online
  • Duk abin da ya shiga internet yana iya zama da wahalar gogewa

⚠️ Ga Al’umma:
Mu daina anfani da kuskuren mutane wajen neman kudi ko nishadi. Tausayi da nasiha sun fi yada abin kunya amfani.

🛑 A ƙarshe:
Allah ya shirye mu baki ɗaya, ya kare mana mutunci da imanimmu daga fitintinu na wannan zamani.

Kalla Bidiyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *