Kalli Bidiyon: Yanda nake son Zarmalulu haka nake son aikina>>Inji Shahararriyar me wanke gidaje, Maryam

Shahararriyar me wanke gidaje ta Abuja me suna Maryam wacce akafi sani da “Mbcleaningandlaundry” ta bayyana cewa, Yanda take son Zarmalulu haka take son aikinta.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Ta bayyana hakane a shafinta na kafar tiktok sai dai wannan baya ni nata ya janyo cece-kuce inda wasu ke cewa bai kamata ta yi maganar ba.

Dayawa sun zage ta suna ganin hakan ba dai dai bane, kuma ba tarbiya bane.

Kalla Bidiyo A Kasa

📢 Kada ka tsaya anan!

👉 Danna nan ka ga abin da ke gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *