“Mazan Da Basa Motsa Jiki Sunfi Fuskantar Matsala Wajen Gamsar Da Iyalinsu” — Ga Abinda Masana Suka Bayyana
Masana lafiya sun bayyana cewa rashin motsa jiki na iya shafar lafiyar namiji ta hanyoyi da dama, musamman bangaren kuzari, karfin jiki da yadda jini ke yawo a jiki.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaA cewar masana, motsa jiki akai-akai yana taimakawa wajen kara kuzari da inganta lafiyar zuciya, wanda hakan ke da tasiri kai tsaye ga rayuwar aure da kwarin gwiwar namiji.
Ga wasu daga cikin amfanin motsa jiki ga maza:
✔️ Inganta yawo da jini zuwa sassan jiki
✔️ Kara stamina da juriyar jiki
✔️ Rage kiba da yawan kasala
✔️ Rage damuwa da stress
✔️ Kara kwarin gwiwa da confidence
✔️ Taimakawa lafiyar hormones kamar testosterone
Sai dai masana sun ce idan namiji baya motsa jiki kwata-kwata, hakan na iya jawo: ❌ Gajiya cikin sauri
❌ Rage kuzari da stamina
❌ Matsalar rashin karfi a wasu lokuta
❌ Yawan kasala da rashin confidence
Masana sun bayyana cewa ba sai mutum ya je gym ba kafin ya samu anfani.
Ko mintuna 20 zuwa 30 na tafiya, squats, push-ups ko wasu saukin motsa jiki kullum na iya kawo babban canji a lafiyar jiki.
Wasu masana ma sun ce wani lokacin matsalar rashin kuzari a rayuwar aure ba magani take nema ba, canza salon rayuwa da motsa jiki take nema.
Shiga Nan Don Samun Karin Bayani
