Yan Mata Wannan Kuke So? Mai Gemu Ko Baby Face?
Wata tambaya da ta kara daukar hankali a kafafen sada zumunta ita ce, shin mata sun fi son namiji mai cikakkiyar gemu ne ko kuma wanda yake da “baby face” ba tare da gemu mai yawa ba?
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaWasu mata na cewa gemu yana kara wa namiji kwarjini, balaga da jan hankali musamman idan yana kula da tsaftarsa da gyaransa sosai.
A cewarsu, namiji mai gemu yana da wani irin kyan da ke kara musu sha’awa da nutsuwa.
Sai dai wasu kuma sun bayyana cewa sun fi son namiji mai laushin fuska saboda suna ganin hakan na kara masa kyau da tsafta, musamman idan yana da murmushi da kula da kamanninsa.
A gefe guda kuma, wasu sun ce ba gemu bane abu mafi muhimmanci, illa dai yadda namiji yake kula da kansa, kamalarsa da yadda yake mu’amala da mace.
Lamarin dai ya jawo ra’ayoyi mabambanta yayin da mata da dama suka fara bayyana irin nau’in namijin da suke so a soyayya ko aure.
To ke fa wanne kika fi so tsakanin:
A — Mai Gemu
Ko
B — Baby Face?
