Bayan Na Bi Saurayi Na Hotel 😭❤️
Sunana Maryam… ban taba tunanin wata rana zan samu kaina cikin irin wannan yanayin ba.
Ni yarinya ce mai tsananin kunya da tsoron Allah, amma soyayya wani lokaci tana sanya mutum manta da komai… musamman idan ka samu wanda yake nuna maka kulawa fiye da yadda ka taba tsammani.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaNa hadu da Jamil a wajen wata liyafa. Tun ranar farko da muka fara magana, akwai wani irin nutsuwa tare da shi.
Yadda yake kallona, yadda yake kula da maganata, har yadda yake kirana da “yar raina”… duk suna sanya zuciyata narkewa a hankali.
Kullum sai ya kira ni da safe kafin na fita makaranta, sannan da dare kafin na kwanta. A hankali na fara sabawa da shi kamar wani bangare na rayuwata.
Duk wanda ya ganni zai gane ina cikin soyayya sosai.
Wata rana ya ce min:
“Maryam… ina son ganin ki na musamman. Ba irin haduwar da muke yi a hanya ba.”
Na ji zuciyata ta buga sosai.
Na ce: “Me kake nufi?”
Sai ya yi murmushi ya ce: “Ki yarda mu fita mu samu lokaci tare… ni da ke kawai.”
Tun daga ranar hankalina ya fara tashi. Wani bangare na zuciyata yana son na amince, wani bangaren kuma yana bani tsoro.
Amma saboda yadda na tsani ganin yana damuwa idan na ki wani abu, sai na yarda.
Ranar da muka fita, na yi kwalliya cikin wata doguwar riga mai launin ruwan hoda.
Da ya ganni sai ya tsaya yana kallona kamar wanda ya manta da numfashi.
Ya ce:
“Wallahi Maryam, kina da kyau fiye da yadda nake gani a mafarki.”
Maganar tasa ta sanya ni jin wani irin dadi a zuciya.
Muka shiga mota yana kunna wakar soyayya a hankali. Hanyar da muke bi ban santa ba… amma saboda ina tare da shi ban damu ba.
Can sai motar ta tsaya a gaban wani katon hotel.
Nan take gabana ya fadi.
Na juya na kalle shi cikin mamaki.
“Hotel kuma…?” na tambaya cikin rawar murya.
Sai ya kamo hannuna a hankali yana murmushi:
“Ki kwantar da hankalinki mana baby… ai zama zamu yi muyi hira kawai.”
Amma zuciyata ta fara bani wani irin tsoro…
(To be continued… Episode 2 😭🔥)
