Tirkashi! Abinda Wannan Budurwar Ta Yi Ya Girgiza Mutane
Kalla Bidiyo A Kasa

Wata kyakkyawar budurwa ta dauki hankalin mutane bayan wani bidiyo nata ya bayyana yana yawo a kafafen sada zumunta.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Yadda take nuna soyayya da sakin jiki tare da saurayinta ya sa mutane da dama suka kasa daina magana a kai.

A cikin bidiyon, an ga yadda take cike da annashuwa da fara’a yayin da suke tare, lamarin da ya jawo cece-kuce tsakanin masu amfani da shafukan sada zumunta.

Wasu sun bayyana cewa soyayya ce kawai ke nuna kanta, yayin da wasu kuma suka ce irin wannan kusanci ya yi yawa sosai a bainar jama’a.

Tun bayan fitowar bidiyon, mutane da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu tare da bayyana ra’ayoyi mabambanta kan lamarin.

Kalli cikakken bidiyon domin ganin yadda komai ya faru.

Kalla Bidiyo Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *