Matan Da Ke Zuwa Hotel Ana Lalata Da Su, Daga Baya Kuma A Yada Bidiyoyinsu… Laifin Mazan Ne Ko Na Matan? 😳⚖️
Ga Darasi Da Hukuncin Da Doka Ta Tanada 👇
A yanzu ana yawan samun rahotannin bidiyoyin sirri da suke yawo a social media, musamman waɗanda suka shafi wasu mata da samari a hotels ko wuraren zaman kansu.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaMutane da yawa suna ta tambaya: waye da laifi a irin wannan hali? Shin matan ne? Ko samarin? Ko kuwa duka biyun?
Gaskiyar magana ita ce, duk wanda ya shiga abin da bai dace ba yana da nasa kuskuren. Amma babban laifi kuma mafi haɗari shi ne ɗaukar bidiyo ko yaɗa shi ba tare da izini ba.
⚖️ Abinda Doka Ta Ce:
Yaɗa bidiyon sirri a social media ba tare da yardar wanda ke ciki ba babban laifi ne a Najeriya, kuma yana iya jawo:
- Dauri a gidan yari
- Tara mai tsanani
- Ko kuma duka biyun
⚠️ Darasi Ga Mata:
- Kada ku yarda a ɗauki bidiyo masu zaman kansu
- Ku kula da wanda kuke yarda da shi
- Duk abin da ya shiga internet na iya zama da wahalar gogewa
⚠️ Darasi Ga Maza:
Namiji mai mutunci baya amfani da sirrin mace wajen cutar da ita ko neman suna.
🛑 A ƙarshe:
Social media ba wajen rusa rayuwar mutane bane. Mu yi amfani da shi cikin hankali da tsoron Allah.
