Kankana Uwar Ruwa: Idan Kika San Wannan Sirrin Na Kankana, Ba Zaki Ƙara Rasata a Gidanki Ba
Idan Kika San Wannan Sirrin Kankana, Ba Zaki Ƙara Rasata a Gidanki Ba Kankana ba kawai ‘ya’yan itace mai daɗi ba ce, tana ɗauke da sinadarai masu amfani da yawa…
