Shin Ko Ka San Idan Kana Cikin Mafarki Wani Abu Ya Tada Ka, Maniyyin Da Bai Fito Ba Yana Da Illa?
Wannan tambaya tana yawan tasowa musamman ga samari. Wasu na jin cewa idan mutum ya tashi daga mafarki kafin maniyyi ya fito, hakan na iya haifar da wata matsala a…
